AppRank icon AppRank
Zurück zu den Rankings
Rediyon Hausawa

Rediyon Hausawa

Abdulkarim Nasir

News

3.0 (1) 4+ 17.0 MB
Im App Store anzeigen

Beschreibung

Rediyon Hausawa domin kawo muku tasoshin gidajen rediyonku tafin hannunku, akwatunan gidajen rediyon gida da wajen Najeriya. Aciki zaku samu wadannan tasoshin: Gidan rediyon bibisi landan WATO BiBiSi Hausa landan take kira Gidan rediyon doci wele wato DW dake birnin Jamus VOA Amurka wato Sashen Hausa Muryar Amurka Rediyon Faransa Intarnashinal ZongoLink Radio Dala FM Kano Freedom Rediyo Kano Freedom Rediyo Kaduna Freedom Rediyo Dutse Alheri Rediyo Zariya Nagarta Rediyo Kaduna Radio Najeriya Kaduna Radio Najeriya Supreme Kaduna Pyramid Kano Idan kuna bukatar karin wasu tasoshin gidajen rediyo cikin wannan manhajja toh kuna iya aiko da sako dauke da sunan tashar domin sakata cikin wannan manhajja. Idan manhajja bata aiki toh ku duba internet-connection naku wato data. A tabbatar cewa akwai data me kyau. Idan akwai data amma akaga rediyo bata aiki toh a sabunta manhajjar. Idan an sabunta manhajar amma dai duk da haka rediyo bata aiki toh aiko saqon email zuwa ga [email protected] Asha saurare lafiya. Idan kunji dadin wannan radio Hausa ku bata tauraro biyar kuma ku aikata zuwa ga sauran Hausawa. Asha labaran Dunia lafiya.

Neuigkeiten

Version 1.2 · 1.4.2025

- Gyara tsofaffin tasoshi domin cigaba da aiki - Karin wasu sababbin tasoshi - Karin madannai domin canja tashar gidan rediyo cikin sauki Daga bisani, muna masu bada hakuri kan tsayawar manhajar na wannan yan kwanakin. Alhamdulillah yanzu mun gyara abubuwan da ake bukata tare da kara wasu sababbin tasoshi cikin manhajar. Da fatan za ku ji dadin wannan sabuntawa.

Informationen

Anbieter
Abdulkarim Nasir
Kategorie
News
Version
1.2
Erfordert
iOS 10.0+
Größe
17.0 MB
Altersfreigabe
4+